iqna

IQNA

Aikin Hajji A cikin Kur’ani / 8
IQNA – Alkur’ani mai girma a cikin aya ta 96-97 a cikin suratu Al Imrana ya gabatar da dakin Ka’aba a matsayin wuri na farko da aka gina a bayan kasa domin mutane su rika bautar Allah.
Lambar Labari: 3493388    Ranar Watsawa : 2025/06/09

Aikin Hajji a cikin Kur'ani / 7
IQNA – Alkur’ani mai girma a cikin aya ta 96-97 a cikin suratul Al Imrana ya gabatar da dakin Ka’aba a matsayin wuri na farko da aka gina a bayan kasa domin mutane su rika bautar Allah.
Lambar Labari: 3493366    Ranar Watsawa : 2025/06/05

IQNA - Babban Masallacin Al-Fajri ba wurin ibada kadai ba ne, har ma da shahararriyar wurin yawon bude ido na addini, tare da maziyartan da dama da ke zuwa don nuna sha'awar tsarin gine-ginen da kuma sanin yanayin ruhi na lumana.
Lambar Labari: 3493142    Ranar Watsawa : 2025/04/23

IQNA - A cikin 2024, al'ummar musulmin Indiya sun ga karuwar tashin hankali, laifuffukan ƙiyayya, kisan kai, lalata wuraren addini, da kuma wariya na tsari. Hakan dai ya haifar da tsananin damuwa game da makomar tsiraru a wannan kasa.
Lambar Labari: 3492499    Ranar Watsawa : 2025/01/03

IQNA - Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta lalata Masallacin Al-Shiyah da ke unguwar Jabal al-Makbar a gabashin birnin Kudus bisa zargin yin gine-gine ba bisa ka'ida ba. Matakin da kungiyar Hamas ta yi Allah wadai da shi, tare da bayyana shi a matsayin laifin cin zarafin addini ta hanyar Yahudanci.
Lambar Labari: 3492240    Ranar Watsawa : 2024/11/20

Tehran (IQNA) Masallacin "Sidi Ahmed Al-Bajm" na daya daga cikin abubuwan tarihi da ba kasafai ake samun su ba a birnin "Kafr al-Ziyat" na kasar Masar, wanda ke da shekaru kimanin shekaru 900 da haihuwa, kuma a can baya mashahuran malamai na kasar Masar sun sami ilimi a cikinsa.
Lambar Labari: 3488479    Ranar Watsawa : 2023/01/10

Me Kur'ani Ke Cewa  (15)
Musulmi ne suke yin aikin Hajji. Amma a cewar Alkur'ani, Ka'aba ita ce wurin ibada na farko kuma ana daukar aikin Hajji a matsayin wani abin da ke tabbatar da cikakkiyar shiriya ba ga musulmi kadai ba, har ma ga duniya baki daya.
Lambar Labari: 3487493    Ranar Watsawa : 2022/07/01